Dakarun rundunar Operation Fansan Yamma ta kashe wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’adda mai suna Smally a Katsina tare da kwato ...
Mataimakin Shugaban NDC na Arewa maso Yamma, Rabiu Bakinzuwo, ya janye goyon bayan Peter Obi ya koma bayan Atiku Abubakar ...
INEC ta musanta wani sako da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa INEC na daukar ma’aikatan wucin gadi tare da ...
Dan takarar shugaban kasa na PRP, Donald Duke, ya yi alkawarin goyon bayan duk wani dan takarar ’yan adawa da zai fito daga ...
Peter Obi ya ce rashin shugabanci nagari da halayen ’yan siyasa ne ke jefa Najeriya cikin matsaloli, yana roƙon ’yan ƙasa su ...
Peter Obi ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi wa ’yan Najeriya cikakken bayani kan batutuwan da suka shafi tarihinsa, ...
Rundunar yan sandan jihar Sakkwato ta yabbatar da kai hari wani kauye a karamar hukumar Rabah, inda aka kashe manoma takwas ...
Kasar Koriya ta Arewa ta ce Amurka ba ta sauya manufarta ba, ta kuma sha alwashin ƙara ƙarfafa makamanta na nukiliya tare da ...
Jamilu Yusuf Zarewa ya yi wa malamai wa'azi gabanin zaben 2027. Nasihar za ta taba malamai masu zake wa wajen tallar ...
Gwamnati ta kashe N37.6bn a tafiye-tafiye. Bola Tinubu ya yi balaguro 51 zuwa ƙasashe 30, sannan an kashe N700.7m a kan ...
Hukumar INEC ta musanta zargin NDC na sauya 'yan takararta a jihar Anambra, tana mai cewa jam'iyyu ne ke da ikon zaɓar da ...
Gwamna Zulum ya bai wa ɗalibai 30 da suka haddace Alƙur’ani Naira miliyan ɗaya kowanne, tare da bai wa malamai takwas Naira ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results