Alkali Inyang Ekwo ya gargadi lauyoyi kan tattauna karar da Atiku ya shigar na zargin takardun NYSC na Bola Tinubu da ke ...
Iran ta kai hare-haren ramuwar gayya kan sansanonin Amurka a Jordan, Kuwait, Bahrain da Iraki, yayin da Jordan ta ce ta tare ...
Rikicin Amurka da Iran ya kara tsananta, wanda ya sa farashin man Brent tashi sama da $90. Hakan ya taba kasuwar mai a duniya ...
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Reno Omokri ya yi ikirarin cewa bayanan Shugaba Bola Tinubu da FBI ke da su ba su ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sake gyara tsarin Asusun Bayar da Lamunin Ilimi na Najeriya ...
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya gargadi shugabannin ƙananan hukumomi cewa za su rasa mukamansu idan APC ta gaza lashe ...
Wani hoto da ke yaɗuwa a kafafen sada zumunta ya yi ikirarin cewa Atiku Abubakar zai sayar da CBN idan ya lashe zaɓen 2027, ...
An dauke Yair Netanyahu, ɗan fari na Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, daga kasarnAmurka zuwa Isra’ila bayan samun ...
Hukumar FBI ta Amurka tabbatar cewa an taɓa gudanar da binciken Shugaba Bola Ahmed Tinubu dangane da laifuffukan da suka ...
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mallam Isa Yuguda ya ce caca ce mai girma ga tattalin arzikin Najeriya a dawo da tallafin mai ...
Sojojin Najeriya sun ce janyewar wasu sojojin Amurka daga ƙasar ba ta nuna cewa haɗin gwiwar tsaro tsakanin Najeriya da ...
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Jimoh Ibrahim, ya ce Najeriya ba ta da makaman nukiliya ko makaman kare dangi kwata-kwata kuma ba ta da niyya.