Wata mata mai shekaru 49 ta caka wa mutane biyu wuka a Times Square, New York, inda Erin Piacenti, ma’aikaciyar Bank of ...
Shugaban Kiristocin yankin Arewa, John Hayab, ya ce Bola Ahmed Tinubu ya fi Buhari aiki, yana mai cewa Arewa na cin gajiyar ...
An dauke Yair Netanyahu, ɗan fari na Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, daga kasarnAmurka zuwa Isra’ila bayan samun ...
Iyalai sun tabbatar da rasuwar babban jigo a jam'iyyar PDP, Cif Daniel Osi Orbih, wanda ke alakar siyasa ta kusa da ministan ...
Taron jam’iyyun adawa na 2027 ya gamu da cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi, Rabiu Kwankwaso da Rotimi Amaechi ba su samu ...
An samu Duane “Keffe D” Davis da laifin shirya kisan mawaki Tupac Shakur, bayan kusan shekaru 30 ana binciken kisan fitaccen ...
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Jimoh Ibrahim, ya ce Najeriya ba ta da makaman nukiliya ko makaman kare dangi kwata-kwata kuma ba ta da niyya.
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe manyan kwamandojin ’yan ta’adda biyu a Katsina, yayin da jagoran kungiyar Kachalla ...
Dakarun rundunar Operation Fansan Yamma ta kashe wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’adda mai suna Smally a Katsina tare da kwato ...
Wani Kirista a Plateau ya gina Masallacin Juma’a domin Musulmi, yana mai cewa aikin zai ƙarfafa haɗin kai, zaman lafiya da ...
Wata kungiyar goyon bayan Bola Tinubu ta Kudu maso Gabas ta shirya gana da Ohanaeze da dattawan Igbo domin roƙon Peter Obi ya ...
Dakarun rundunar sojojin Najeriya ta kama wadanda ake zargi da taimaka wa yan ta'add, sun ruguza maboyar da ake zargin ta dan ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results