Wata mata mai shekaru 49 ta caka wa mutane biyu wuka a Times Square, New York, inda Erin Piacenti, ma’aikaciyar Bank of ...
Iyalai sun tabbatar da rasuwar babban jigo a jam'iyyar PDP, Cif Daniel Osi Orbih, wanda ke alakar siyasa ta kusa da ministan ...
An dauke Yair Netanyahu, ɗan fari na Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, daga kasarnAmurka zuwa Isra’ila bayan samun ...
Taron jam’iyyun adawa na 2027 ya gamu da cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi, Rabiu Kwankwaso da Rotimi Amaechi ba su samu ...
An samu Duane “Keffe D” Davis da laifin shirya kisan mawaki Tupac Shakur, bayan kusan shekaru 30 ana binciken kisan fitaccen ...
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Jimoh Ibrahim, ya ce Najeriya ba ta da makaman nukiliya ko makaman kare dangi kwata-kwata kuma ba ta da niyya.
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bukaci masoyansa kar su kashe kuɗi wajen taya shi murnar cika shekaru 60, illa ...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin Hire from Nigeria, tare da burin samar da ayyukan yi miliyan ɗaya ga ’yan Najeriya a ...
Alkali Inyang Ekwo ya gargadi lauyoyi kan tattauna karar da Atiku ya shigar na zargin takardun NYSC na Bola Tinubu da ke ...
Tawagar Nasiru Yusuf Gawuna ta kai ziyarar girmamawa ga Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayin da suke shirin komawa jam'iyyar ...
Rikicin Amurka da Iran ya kara tsananta, wanda ya sa farashin man Brent tashi sama da $90. Hakan ya taba kasuwar mai a duniya ...
Iran ta kai hare-haren ramuwar gayya kan sansanonin Amurka a Jordan, Kuwait, Bahrain da Iraki, yayin da Jordan ta ce ta tare ...