ADC ta zargi Atiku da amfani da sunan jam’iyya ba bisa ka’ida ba, tare da yin Allah-wadai da ƙoƙarin haɗa ta da wasu jam’iyyu ...
Mataimakin Shugaban NDC na Arewa maso Yamma, Rabiu Bakinzuwo, ya janye goyon bayan Peter Obi ya koma bayan Atiku Abubakar ...
INEC ta musanta wani sako da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa INEC na daukar ma’aikatan wucin gadi tare da ...
Dakarun rundunar Operation Fansan Yamma ta kashe wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’adda mai suna Smally a Katsina tare da kwato ...
Solomon Dalung ya bukaci Gwamnatin Plateau ta bayyana hujjojin zargin Hisbah, tare da gano masu daukar nauyinsu da kare ...
Rundunar yan sandan jihar Sakkwato ta yabbatar da kai hari wani kauye a karamar hukumar Rabah, inda aka kashe manoma takwas ...
Hukumar TETFund ta bukaci malaman manyan makarantun gaba fa sakandire da du cike bayanansu a shafin sabon zagayen tallafin NRS, ta fadi ranar da za a rufe.
Hukumar INEC ta musanta zargin NDC na sauya 'yan takararta a jihar Anambra, tana mai cewa jam'iyyu ne ke da ikon zaɓar da ...
Kwamishinan Matasa da Wasanni na Borno, Sainna Buba, ya janyo cece-kuce bayan yin barazanar cutar da masu adawa da APC da ...
Gwamna Zulum ya bai wa ɗalibai 30 da suka haddace Alƙur’ani Naira miliyan ɗaya kowanne, tare da bai wa malamai takwas Naira ...
Kasar Koriya ta Arewa ta ce Amurka ba ta sauya manufarta ba, ta kuma sha alwashin ƙara ƙarfafa makamanta na nukiliya tare da ...
Jamilu Yusuf Zarewa ya yi wa malamai wa'azi gabanin zaben 2027. Nasihar za ta taba malamai masu zake wa wajen tallar ...